Mun Ji Daɗin Muƙamin Da Gwamnan Kano Ya Bai Wa Sani Danja -Bargaja

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Gidauniyar haɗin kan Hausawan duniya reshen Nijeriya, Talban Isah, Alhaji Shiru Adamu Bargaja ya yaba wa Gwamnan jihar Kano bisa naɗa shugaban Gidauniyar reshen jihar Kano,…

Abba Kabir Yusuf Ɗan Amana Ne -Hon. Bombay Gama

Daga Ibrahim Muhammad Jigo a jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya a ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Muhammad Adamu Bombay Gama, ya bayyana cikar Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf shekaru 62 a…