Shugaban Ƙaramar Hukumar Fagge Ya Ƙara Wa Ma’aikatan Wucin-Gadi Albashi
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Fagge Hon. Salisu Usman Masu ya yi ƙarin albashi na nunkin ba nunkin abin da ake biya a baya ga ma’aikatan wucin-gadi na sassa…
Mun Tantance Ma’aikatan Wucin-Gadi 101 A Fagge -Sanusi Kamtoma
Daga Ibrahim Muhammad Kansila mai wakiltar Mazaɓar Fagge C a majalisar kansiloli na ƙaramar hukumar Fagge, Hon. Sanusi Sharif Kantoma, ya yaba wa shugaban ƙaramar hukumar Hon. Salisu Usman Masu,…








