GWAMNA LAWAL YA GANA DA MINISTAN BUNƘASA KIWON DABBOBI, YA CE ZAMFARA TA SHIRYA WA KIWO

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa Ma’aikatar Bunƙasa Kiwon Dabbobi cewa jihar Zamfara na da wuraren da za a yi kiwo.A ranar Alhamis ne gwamnan ya ziyarci hedikwatar…

Gwamnan Kano Ya Cika Alkawarin Da Ya Ɗauka -‘Yan Fansho

Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin na musamman ga Gwamnan jihar Kano a hukumar amintattun na asusun Fansho na jihar Kano. Hon. Ɗalhatu Bichi Ɗan Yallow ya bayyana cewa duk wanda yake…

Za Mu Riƙe Amanar Da Gwamna Abba Kabir Ya Ba Mu -Mustapha Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana gwamnatin injiniya Abba Kabir Yusuf da cewa mai son cigaban mata ce duba da irin kulawa da yake bai wa fannoni daban-daban. Kwamishinan matasa da…