Za Mu Ba Da Gudunmuwa Ga Ci Gaban Minjibir -Zainab Muhammad Sule

Daga Ibrahim Muhammad Hajiya Zainab Muhammad Sule Minjibir na daga cikin iyaye mata da ƙungiyar haɗin kan Minjibir da aka fi sani da Minjibir Solidarity Forum ta karrama a yayin…

Buhari Ne Ya Lalata Kasuwanci Da Noma A Ƙasar Nan -Nasiru Agalawa

Daga Ibrahim Muhammad An ɗora alhakin kashe harkar kasuwanci da noma a ƙasar nan a kan tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, musamman a Arewa da yanzu sai dai abin da…

Al’ummar Minjibir Sun Karrama Mai Shari’a Hauwa Lawan Umar

Daga Ibrahim Muhammad Mai Shari’a ta babban kotun jihar Kano, Hauwa Lawan Umar Minjibir ta muna farin ciki da gode wa Allah bisa zaɓo su da ƙungiyar Minjibir Solidarity Forum…