Ba Mu Gamsu Da Yadda Aka Yi Aikin Gyaran Filin Wasa Na Sani Abacha Ba -Kwankwaso

Daga Ibrahim Muhammad Kwamishinan wasanni da matasa na jihar Kano, Mustapha Rabi’u Musa Kwankwaso, ya nuna rashin gamsuwarsa game da gyaran filin wasa na Sani Abacha da ke Ƙofar Mata,…

Muna Fata Kayan Masarufi Za Su Cigaba Da Sauƙi -Amb.Bashir Yusuf Abdullahi

Daga Ibrahim Muhammad Ambasada Dakta Bashir Yusuf Abdullahi, mataimakin shugaban ƙungiyar ‘yan kasuwar Kwanar Singa da aka fi sani da SIMDA, ya bayyana cewa a halin da ake ciki yanzu…