Tsaro Ya Inganta A Jihar Zamfara – Gwamna Lawal

Tsaro Ya Inganta A Jihar Zamfara, Inji Gwamna Lawal Yayin Tattakin Zaman Lafiya Na Tarihi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ce tsaro ya inganta sosai a jihar. Gwamnati ta…

Zamantakewar Aure Sai An Riƙa Haƙuri Da Juna A Tsakanin Mata Da Miji -Abdulrahman Badaru Abubakar

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana zaman aure da cewa abu ne da sai an yi haƙuri da juna, musamman in aka yi la’akari da yadda zaman yake sauyawa. Alhaji Abdulrahman…

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Hukuncin Babbar Kotun Tarayya a Kan Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano

Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta rushe hukuncin da babbar kotun tarayya da ke Kano ta yanke a kan zaɓen kananan hukumomi a jihar, inda ta bayyana cewa kotun…

Ɗan Majalisarmu Na Tarayya A Nasarawa, Kano Yana Sauke Nauyin Wakilcinsa -Hon Muhammad Bombay

Daga Ibrahim Muhammad jigo a tsarin tafiyar Kwankwasiyya a jihar Kano daga yakin ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Muhammad Adamu da aka fi sani da Bomboy ya bayyana cewa a matsayinsu…

Kotu Ta Aike Da ‘Yan TikTok Gidan Gyaran Hali A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta jihar Kano ke yi domin kawo ƙarshen ayyukan rashin ɗa’a da ke yawaita a kafafen sada zumunta na zamani, ta samu…

‘Za Mu Haɗa Kai Da Gwamnatin Kano Don Bunƙasa Cigaban Kasuwar Katin Kwari’

Daga Ibrahim Muhammad An rantsar da sabon kwamitin riƙo na shugabancin ‘yan kasuwar Kantin Kwari da ke Kano a ƙarƙashin Alhaji Abdullahi Shariff Namalam da zai jagoranci ƙungiyar har zuwa…

Bikin Yaye Mahaddata Alƙur’ani A Kano Karo Na 14

Daga Muhammad Sakafa A a karshen makon nan ne, ’yan’uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky suka gudanar da gagarumin bikin yaye mahaddata Alkur’ani mai tsarki karo na 14 a filin…

Ya Kamata A Ba Da Gudunmawa Sosai Wajen Cigaba Da Bunƙasa harshe, tarbiyya da al’adar Hausawa a Duniya -Hajiya Hauwa’u Abdulkarim Yaufaniya

Daga Ibrahim Muhammad An yaba da irin ƙoƙarin da wata Gidauniya take na haɗa kan Hausawan Duniya domin yunƙurin mai muhimmanci da zai daɗa bunƙasa mutuncin al’ummar hausawa. Hajiya Hauwa’u…

Gwamnatin Kano Ta Kama Na’urorin Da Ake Bugu Wa Masu Tallan Maganin Gargajiya Hotunan Batsa

Daga Ibrahim Muhammad A wani salo na tabbatar da doka tare da kawo tsafta a ɓangaren ɗab’i, Hukumar tace finafinai da Dab’i ta Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Alhaji Abba El-mustapha…

WAEC Da NECO Sun Saki Sakamakon Jarabawar Daliban Zamfara Na Shekaru 5

WAEC Da NECO Sun Saki Sakamakon Jarabawar Ɗaliban Zamfara Na Shekara Biyar, Yayin Da Gwamna Lawal Ya Warware Bashin Da Gwamnatocin Baya Suka Riƙe Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya…