

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana haƙuri a aure shi ne matakin da yakan sa ya ɗore a sami zaman lafiya, don haka yana da mutuƙar muhimmanci ma’aurata su karrama juna…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana zaman aure tsakanin ma’aurata da cewa abu ne da sai an yi haƙuri da juna, kuma zama ne na zo mu zauna, zo mu saɓa…





