AVM Ibrahim Umar Ya Zama A Matsayin Sabon Kwamishinan Tsaro Na Jihar Kano

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya rantsar da AVM Ibrahim Umar mai ritaya a matsayin sabon Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida. Gwamnan ya yi…

Me Ya Sa Hukumar tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Dakatar Da Nuna Finafinan Hausa 22 Masu Dogon Zango?

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar tace  finafinai ta jihar Kano ta dakatar da nuna wasu manyan finafinan guda 22 masu dogon zango. Shugaban Hukumar, Abba El-mustapha ne ya bayyana hakan a…

Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace.

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al’ummar Mazabar sa. A…