

Daga Ibrahim Muhammad Ma’aikatar yaɗa labarai da al’amuran cikin gida, ta gudanar da taron bita na kwanaki biyu ga limaman Juma’a na jihar Kano domin tunatar da su wajibin da…
Daga Imam Muhammad Sarkin kasuwar Ƙofar Wanbai, Alhaji Bashir Adamu ya naɗa Alhaji Ibrahim Lawan Ɗan Amana, sarautar Magajin Garin Kasuwar Ƙofar Wanbai. Taron naɗin wanda ya gudana a ƙarƙashin…





