Tsohon shugaban ƙasar nan, Chief Olusegun Obasanjo zai shiga jihar Zamfara domin ƙaddamar da wasu ayyukan da Gwamna Dauda Lawal ya yi a jihar, wanda zai haɗa da babban asibitin…
Al’ummar mahuta Dake kusa da national eye center a karamar Hukumar igabin ta jihar kaduna suna yabawa da salon jagoranci irin na maigirma Gwamnan jihar kaduna Sanata Dr UBA SANI…
Daga Ibrahim Muhammad ‘Yan kasuwar Singa sun fito domin gudanar da aikin gayya don tsaftace kasuwar bisa umurnin da ƙungiya cigaban kasuwar da ake kira SIMDA ta bayar domin gyara…





