Kafa domin labarai
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya taya al’ummar Musulmin Zamfara da Nijeriya murnar zagayowar ranar Babbar Sallah ta bana. Musulmi a faɗin duniya na murnar ranar Babbar Sallah, wanda kuma…