Kafa domin labarai
Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da kalandar Musulunci na shigowar sabuwar shekarar Musulunci a yayin taron murnar shiga sabuwar shekara da aka gudanar a rufaffen ɗakin wasanni…