Ya Kamata Matasa Su Riƙa Ƙoƙarin Koyon Sana’o’i Maimakon Zaman Jiran Samun Aikin Gwamnati -Jibrin Acaska Yaron Birni
Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga matasa a kullum su riƙa ƙoƙarin koyon sana’o’i na dogaro da kai maimakon su tsaya suna jira wani ya ba su. Wannan ba…







