Marigayi Aminu Ɗantata Ya Ba Da Gudunmawa Sosai Wajen Inganta Tsaro -AIG Garba Ahmad

Daga Ibrahim Muhammad “Wannan babban rashi da muka yi na ƙasa baki ɗaya maye gurbinsa zai wahala. Marigayi Aminu Ɗantata mutumin kirki ne mai taimakon jama’a, in ji Mataimakin Sufeto…

Majalisar Hafizan Alƙur’ani Sun Gudanar Da Addu’o’i Ga Marigayi Alhaji Aminu Ɗantata

Daga Ibrahim Muhammad Majalisar Hafizan Alƙur’ani mai girma ta Nijeriya ƙarƙashin shugabanta, garkuwan Alƙur’ani, Malam Yusuf Hamza Yusuf Abu Abdul Majid, sun gudanar da saukar karatun Alƙur’ani mai girma na…