Aminu Ɗantata Mutum Ne Mai Taimako Wanda Ba Ya Ƙyamar Jama’a -Batista Ismail Ahmad

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana Alhaji Aminu Ɗantata da Uba ne jagora ne nagari abin koyi. Barista Isma’il Ahmad, shugaban Presidential Compressed Natural Gas Initiative (PCNGi),wanda Mustapha Ali Inda Awa…