Daga Ibrahim Muhammad Kano Shugaban ƙaramar hukumar Bebeji Dakta Alhassan Salisu Bebeji ya ce kasancewar mutuwa ta zama ƙaddara ga ɗan’adam, babu yadda za su yi, wannan rashi na Aminu…
Gwamnan Zamfara Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Muhammadu BuhariGwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya nuna matuƙar kaɗuwar sa bisa rasuwar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari. Tsohon Shugaba Muhammadu Buhari ya rasu…





