Ɗan Majalisa Zai Gina Ɗakin Jarabawa A Makarantar Sakandaren Gwamnati A Kano
Daga Ibrahim Muhammad Ɗan Majalisar jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Tarauni, Hon. Kabiru Ɗahiru Sule ADS ya yi alƙawarin gina wa makarantar Sakandaren gwamnati ta Unguwar Gano Masallaci da zauren…







