Duk Abin Da Ya Taso Na Cigaban Al’umma Gwamnatin Abba Kabir Sai Ta Ji Ra’ayin Jama’a -Bombay
Daga Ibrahim Muhammad Babu abin da za mu ce sai godiya ga gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin Abba Kabir Yusuf bisa kulawa da take da al’amuran al’ummarta, wanda duk abin da…
GWAMNAN ZAMFARA YA YI TA’AZIYYAR SARKIN KATSINAN GUSAU
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya taya al’ummar jihar juyayin rasuwar Sarkin Katsinan Gusau, Dr. Ibrahim Bello. Allah ya yi wa Sarkin rasuwa ne yau da safen nan a…









