A Sa Dokar Hana ‘Yan Siyasa Sauya Sheƙa Daga Jam’iyyar Da Aka Zaɓe Su Sai Sun Gama Wa’adinsu -Hon. Ɗankaka Bebeji
Daga Ibrahim Muhammad Gyaran tsarin mulki da shigar da sabbin dokoki abu ne mai kyau da ya kamata a riƙa yi lokaci-lokaci saboda abubuwa na canzawa daga wani ƙarni zuwa…








