Ba Za Mu Zura Ido Ana Haike Wa Darajar Manzon Allah Ba -Ƙaramin Ministan Gidaje A Rabon Tallafin Ga Sha’irai 500
Daga Ibrahim Muhammad Kano A bayyana cewa Kano Allah ya kafa ta ne a kan abubuwa uku, addinin Musulunci, kasuwanci da ƙasaitar masarautarta, shi ya sa yaro ɗan asalin Kano…







