Ba Mu Fargabar Duk Wanda Zai Fito Takarar Neman Kujerar Shugaban Ƙasa Da Bola Tinubu A 2027 -Abdul’aziz Abdul’aziz
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai taimaka wa shugaban ƙasa Bola Ahmad Tunubu a kan yaɗa labarai, Abdulaziz Abdulaziz ya ce takarar shugabancin ƙasar nan da ake cewa tsohon shugaban ƙasa…










