Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Dare Lawal, ya bayyana alhini mai zurfi bayan samun rahoton kisan jami’an tsaro takwas da ’yan bindiga suka yi a hanyar Funtuwa zuwa Gusau. Rahoton ya…

Gwamnatin Tarayya Za Ta Kammala Aikin Titin Abuja–Kaduna–Kano Nan Da Shekara Mai Zuwa

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta kammala aikin titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano kafin ƙarshen shekara mai zuwa.Ministan Kasa a Ma’aikatar Ayyuka, Barista Bello Muhammad Goronyo, ne ya…

MAGANCE BALA’O’I: Gwamna Lawal Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatin Zamfara Na Ci Gaba Da Haɗin Gwiwa Da NEMA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabbatar da aniyar gwamnatin sa ta ci gaba da haɗa kai da Hukumar Kai Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) wajen inganta tsarin daƙile bala’o’i…

Ba Za Mu Zura Ido Ana Haike Wa Darajar Manzon Allah Ba -Ƙaramin Ministan Gidaje A Rabon Tallafin Ga Sha’irai 500

Daga Ibrahim Muhammad Kano A bayyana cewa Kano Allah ya kafa ta ne a kan abubuwa uku, addinin Musulunci, kasuwanci da ƙasaitar masarautarta, shi ya sa yaro ɗan asalin Kano…

NAZARI: Ayyukan Da Suka Sauya Fuskar Zamfara A Ƙarƙashin Gwamna Dauda Lawal

Tun bayan da Gwamna Dauda Lawal ya karɓi ragamar mulkin jijar Zamfara a watan Mayun 2023, jihar ta fara fuskantar wani sabon salo na shugabanci wanda ya shafi kusan dukkan…

Iyalan Tsohon Gwamnan Jihar Kano Ganduje Ba Su Da Hannun Jari A Tashar Tsandauri Ta Dala -Adamu Sanda

Tashar tsandauri ta Dala (Dala Inland Dry Port) ta musanta wani iƙirarin gwamnatin jihar Kano na cewa wasu daga iyalan tsohon Gwamnan jihar, Dakta Abdullahi Umar Ganduje na daga cikin…

BARAU JIBRIN: THE SILENT GIANT REDEFINING LEADERSHIP IN NORTHERN NIGERIA

…How the Deputy Senate President’s Empowerment Revolution Is Transforming Lives and Politics Across Kano State By Shariff Aminu Ahlan In an era where many politicians thrive on noise and self-praise,…

BARAU JIBRIN: JAGORA MAI SHIRU AMMA MAI TASIRI A AREWACIN NIGERIA

…Yadda Juyin dandazon Taimakon Jama’a na Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ke Sauya Rayuka da Siyasa a Fadin Jihar Kano By Shariff Aminu Ahlan A wannan zamani da yawancin ‘yan siyasa…

Gwamna Dauda Lawal Ya Yi Alhinin Rasuwar Dattijo, Ambasada Jabbi Maradun

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jajanta wa iyalan marigayi dattijon jiha, Ambasada Muhammad Jabbi Maradun. Marigayi Ambasada Jabbi ya rasu yana da shekaru 82 a duniya a Abuja ranar…

Mu Haɗa Kai Domin Cigaban Al’ummar Rano -Mai Martaba Sarkin Rano

Daga Ibrahim Muhammad Mai martaba Sarkin Rano Alhaji Muhammad Isah Umaru ya yi kira ga ‘yan asalin ƙananan hukumomin Rano, Kibiya da Bunkure a kan su cigaba da haɗa kansu…