Karamci da Mutumtaƙa: Dubban Jama’a Sun Cika Garin Kwankwaso a Ɗaurin Auren ’Ya’yan Hon. Sunusi Surajo Kwankwaso

Daga: Ibrahim Muhammad, Kano Garin Kwankwaso da ke ƙaramar hukumar Madobi a jihar Kano ya cika maƙil da dubban jama’a daga sassa daban-daban na jihar da ma wajenta, yayin da…

Bincike Ya Tabbatar Ƙungiyar Da Ta Zargi Gwamna Lawal Da Yi Wa ’Yan Bindiga Afuwa Ta Bogi Ce

An gano cewa zargin da ake yaɗawa cewa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yi afuwa tare da sakin ‘yan bindiga da aka yanke wa hukunci ba shi da tushe…

Rasuwar Shaikh Ɗahiru Usman Rashi Ne Ga Duniya -Majalisar Dattawa Da Ta Wakilai

Daga Khalid Idris Doya A ranar Talata mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya jagoranci tawagar Majalisar dattawa domin miƙa ta’aziyya bisa rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru…

Ba Za A Haɗa Gwamnatin Abba Kabir Da Ta Ganduje Ba -Bello Sumaila

Daga Ibrahim Muhammad Jigo a siyasar yankin Sumaila da ke kudancin jihar Kano, Hon. Bello Musa ya bayyana cewa yanayin ayyukan raya ƙasa da gwamnatin Abba Kabir Yusuf take masu…

Gwamnonin Arewa Sun Kafa Asusun Tallafa Wa Tsaro, Kowace Jiha Za Ta Riƙa Ba Da Biliyan 1 Duk Wata

Daga Khalid Idris Doya A ƙoƙarin ƙungiyar gwamnonin Arewa na yaƙi da matsalolin tsaro da suka addabi yankin, gwamnonin sun amince da samar da Asusun Gidauniyar Tsaro na yanki da…

Har Yanzu Dokar Hana Acaɓa A Kano Tana Aiki -Gwamnatin Kano

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa za ta ɗauki matakin hukunta duk wani mutum da aka kama yana gudanar da haya da babur mai ƙafa biyu da…

Ban Yarda A Ware Watan Muharram Don Maulidina Ba – Marigayi Sheikh Ɗahiru Bauchi

Daga Khalid Idris Doya Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa bayan ya rasu bai amince ba, kuma bai yarda a ware rana ta musamman a ranar 2 ga watan…

Rasuwar Sheikh Ɗahiru Bauchi Babban Rashi Ne A Addinin Musulunci -Sheikh Yusuf Yashi

Daga Ukasha Idris ‘Yan’uwa Musulmi almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) na Da’irar Bauchi sun kai ziyarar ta’aziyya da jajantawa ga iyalai da almajiran Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi bisa babban rashin…

Rasuwar DIG Abdulƙadir Ɗanwawu Babban Rashi Ne Ga Nijeriya -Kwaminishinan ‘Yan Sandan Jihar Zamfara

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana rasuwar mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda na ƙasa mai ritaya DIG Abdulƙadir Ɗanwawu Fagge da cewa babban rashi ne ga al’ummar jihar Kano…

An Ɗage Dokar Hana Yin ‘Yan Achaɓa A Kwaryar Birnin Kano Ne?

Daga Ibrahim Muhammad An ja hankalin hukumomin tsaro da gwamnatin jihar Kano a kan yadda aka lura harkar haya da babura masu ƙafa biyu da ake ce wa ‘yan Achaɓa…