An Ɗage Dokar Hana Yin ‘Yan Achaɓa A Kwaryar Birnin Kano Ne?

Daga Ibrahim Muhammad An ja hankalin hukumomin tsaro da gwamnatin jihar Kano a kan yadda aka lura harkar haya da babura masu ƙafa biyu da ake ce wa ‘yan Achaɓa…

Tsarin Kwankwasiyya Ne Ya Fi Dacewar Da Al’ummar Kano -Injiniya Iliyasu Usman

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ƙaramar hukumar Nasarawa da ke jihar Kano da cewa suna zaune lafiya babu rigimar siyasa ko wani abu na daban a tsakanin ‘yan Kwankwasiyya, jagorancinsu…

Jihar Zamfara Na Da Rinjaye A Fannin Noma, Inji Gwamna Lawal A Taron AIF Na Morocco

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada wa duniya cewa Jihar Zamfara na da babbar damar bunƙasa harkokin noma, yana mai cewa noma ne ginshiƙin ci gaban tattalin arzikin…

A Tsarinmu Na Kwankwasiyya A Matsayin Iyali Ɗaya Muke Tafiya -Hon. Haruna Safiyanu Ƙaraye

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙaramar hukumar Ƙaraye Hon. Haruna Safiyanu ya bayyana cewa su a tsarinsu na Kwankwasiyya tamkar iyali ɗaya suke tafiya duk abin da ya samu ɗaya a…

Kyakkyawan Mua’malar Hon. Sanusi Surajo Ta Sa Ɗimbin Al’umma Ke Taruwa A Sha’aninsu -Amb. Yahaya Talba

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ɗimbin jama’a da suka zo ɗaurin auren na gidan mai bai wa Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf shawara na musamman a kan harkokin…

Sheikh Shariff Saleh Ne Zai Jagoranci Jana’izar Sheikh Ɗahiru Usman A Filin Idin Bauchi

Dubban ɗaruruwan al’ummar Musulmai za su hallara a yau Juma’a da misalin karfe 3 na rana (3pm) a babban filin Idin Bauchi domin gudanar da sallar jana’izar fitaccen Malamin addinin…

Shaikh Zakzaky Ya Miƙa Saƙon Ta’aziyyarsa Bisa Rasuwar Shaikh Ɗahiru Bauchi

Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa bisa rasuwar fitaccen Malamin addinin Musulunci, Shaikh Dahiru Usman Bauchi. A cikin saƙon ta’aziyyarsa wadda ofishin Shehin Malamin ya…

Kamfanin FOISON Ya Kawo Injunan Ban Ruwa Na Noman Rani Masu Inganci Da Za Su Taimaka Wajen Haɓaka Noma

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ban ruwa a matsayin abu mai matuƙar muhimmanci ga ɓangaren manoma domin ba sa buƙatar jiran yanayi na lokacin noma, tare da samun injin da…

Iyalan Audu Baƙo Sun Nemi Ɗaukin Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf A Kan Sakar Musu Kayansu Na Gado

Daya Ibrahim Muhammad An ƙaddamar da littafin tarihin Gwamnan mulkin soja na farko na jihar Kano, Alhaji Audu Baƙo mai suna GOVERNOR AUDU BAKO MAN OF WISDOM AND FORESIGHT, wanda…

Gwamna Dauda Lawal Ya Farfaɗo Da Bunƙasa Kasuwanci Da Ya Durkushe A Zamfara -Hon. AbdulRahman Tunbiɗo

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa ƙananan hukumomi jihar Zamfara 14 za su baje kolin albarkatun da Allah ya hore musu a bukin baje koli na duniya karo na 46…