Iyalan Audu Baƙo Sun Nemi Ɗaukin Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf A Kan Sakar Musu Kayansu Na Gado

Daya Ibrahim Muhammad An ƙaddamar da littafin tarihin Gwamnan mulkin soja na farko na jihar Kano, Alhaji Audu Baƙo mai suna GOVERNOR AUDU BAKO MAN OF WISDOM AND FORESIGHT, wanda…

Gwamna Dauda Lawal Ya Farfaɗo Da Bunƙasa Kasuwanci Da Ya Durkushe A Zamfara -Hon. AbdulRahman Tunbiɗo

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa ƙananan hukumomi jihar Zamfara 14 za su baje kolin albarkatun da Allah ya hore musu a bukin baje koli na duniya karo na 46…

Shigar Injiniya Sagir Ƙoƙi APC Zai Yi Tasiri A Karya Tsarin Kwankwasiyya A Kano -Bashir Baba Chilla

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga ‘yan jam’iyyar APC su haɗa kansu, domin babu wata nasara da za a samu idan babu haɗin kai a tsakaninsu. Hon. Bashir Babba…

Mafi Yawan ‘Yan APC Na Adawa Da Cigaban Da Abba Kabir Yusuf Ke Samarwa A Kano Ne -Ambasada Isyaku Yahaya Talba

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa mafi yawan manyan masu riƙe da muƙamai a Gwamnatin Tarayya da zaɓaɓɓu ‘yan jam’iyyar APC daga jihar Kano sune kan gaba wajen ƙiyayya da…

Kabilar Baburawa Na Da Kyakkyawar Dangantaka Ta Zamantakewa Da Al’ummar Kano -Hassan Aliyu Shafa Sarkin Matasa

Daga Ibrahim Muhammad Akwai dangantaka da alaƙa mai ƙarfi sosai tsakanin ƙabilar Baburawa da Hausawa jihar Kano da wasu kabilu ma daban-daban da suke tare da su. Alhaji Hasan Aliyu…

Mata 200 Sun Amfana Da Tallafin Jari Na Gwamna Abba Kabir Yusuf A Fagge, Kano

Daga Ibrahim Muhammad An gudanar da bikin rabaon tallafi jari da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya bayar ga mata guda 200 a ƙaramar hukumar Fagge daga mazaɓu…

Tinubu Ya Zaɓi Gwamna Dauda Lawal Cikin Tawagar G20 A Afirka Ta Kudu

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya kasance cikin gwamnonin da aka zaɓa domin raka Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu zuwa taron Shugabannin Ƙasashe 20 (G20 ) da za a gudanar…

WOTCOSA Ajin 1975 A Shekara 50: Sun Karrama Farfesa Hafsat Abdullahi Umar Ganduje Da Tagwayen Lambobin Yabo

Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban tsohuwar makarantar horon malamai ta mata ta Kano (WTC), Women Teachers College Old Girls Association (WOTCOSA) da yanzu ake kiran a makarantar da Goverment Girls College (WTC)…

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yi Tanade-Tanaden Kyautata Wa Fulani -Ruƙayya Umar Gadon Ƙaya

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf a ƙoƙarinsa na kyautata dagantaka tsakanin manoma da makiyaya ya bayar da dama ga dukkanin shugabannin ƙananan hukumomi…

Ƙungiyar Sulluɓawa Na Wayar Da Kan Fulani Kan Ɗaukar Matakai Domin Kyautata Cigaban Rayuwarsu -Kwamared Usman Muhammad Garba

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana ƙungiyar suluɓawa an samar da ita ne don wayar da kan dukkan Fulani na gari da maƙiyaya a kan samun ilimi na addini da na…