Al’ummar Minjibir Sun Karrama Mai Shari’a Hauwa Lawan Umar

Daga Ibrahim Muhammad Mai Shari’a ta babban kotun jihar Kano, Hauwa Lawan Umar Minjibir ta muna farin ciki da gode wa Allah bisa zaɓo su da ƙungiyar Minjibir Solidarity Forum…

Rabon Awakin Kiwo Ga Mata: Babu Wani Abin Alheri Da Gwamna Abba Kabir Zai Yi ‘Yan Adawa Ba Su Yi Hamayya Ba -Habib Mailemo

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa babu wani abu na alheri da za a yi na ci gaban al’umma da gwamnatin Abba Kabir yake yi da ‘yan adawa za su…

GWAMNA LAWAL YA BA DA TABBACIN TSARO GA ‘YAN YI WA ƘASA HIDIMA A ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi wa masu hidimta wa ƙasa (NYSC) alƙawarin cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen tabbatar da tsaron lafiyarsu, tare da ba su kariya a duk…

RIKICIN SUDAN: GWAMNA LAWAL YA BA DA AIKI GA ƊALIBAN ZAMFARA 16

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa matasan jihar su 16 da suka kammala karatun aikin jinya a jami’ar Sudan ta ƙasa da ƙasa nan take. A ranar Alhamis…

ZAMFARA Kaddamar Dokar Kare Al’umma, Sakon Gwamna Lawal Ga UNICEF

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyar gwamnatinsa na ƙaddamar da shiri, tare da Dokar Kare Al’umma, musamman ƙananan yara da raunana a duk faɗin jihar. A ranar Larabar…

Mun Samu Kasuwancin Magunguna Na Kano A Rikice -Kwamishinan Lafiya

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa an samu kasuwancin magunguna na jihar Kano, bayan ƙarewar shekaru takwas na zangon mulki na biyu na Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a cikin yanayi…

Sauƙaƙa Farashi Na Jawo Albarka A Kasuwanci -Alhaji Ibrahim Ɗanyaro

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban Dattawa na kasuwar Muhammadu Abubakar Rimi da Kasuwar Singa, Alhaji Ibrahim Ɗanyaro, ya bayyana godiyarsa ga Allah bisa yadda ake samun kayayyaki na masarufi da farashinsu…

Me Ya Kai Ɗaliban Tsangayar Shari’a Hedikwatar ‘Yan Sanda Ta Kano?

Daga Ibrahim Muhammad Ɗalibai daga Jami’ar Bayero Kano sun ziyarci Mataimakin Sifetan ‘yan sanda mai kula da Shiyya ta ɗaya. Ɗaliban, waɗanda suka fito daga Tsangayar fannin shari’a na Jami’ar…

An Roƙi Kakakin Gwamnan Kano Sanusi Bature Ya Fito Takarar Sanata

Daga Ibrahim Muhammad Tsohon ɗan takarar kansila a mazaɓar Dawanau, Honarabul Abdullahi Ado Mai Kaza, ya bayyana babban daraktan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na gwamnatin Kano, Alhaji…

NDLEA Ta Kama Waɗanda Suka Raunata Jami’inta A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) reshen jihar Kano, ta kama matashin da ya soki jami’inta da makami a yunƙurinsu na tserewa…