

Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar tsofaffin ɗaliban da suka gama Kwalejin Ilimi ta Tarayya FCE da yanzu aka mayar da ita Jami’ar Ilimi ta Tarayya ta Kano ‘yan ajin shekarar 2004,…
Daga Ibrahim Muhammad Gwamna jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar da yake jagoranta murnar shigowa sabuwar shekara da yi masu fatan samun ci gaba a 2025. Wannan…





