Shugaban APC Ya Nemi Afuwar Al’ummar Fagge, Kano Bayan Sun Maka Shi A Kotu
Daga Ibrahim Muhammad Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Kano Abdullahi Abbas ya nemi gafarar al’ummar Fagge game da maganganu da ake zargin na ɓatanci ne ga al’ummar abin da…
Ayyukan Shugaban Ƙaramar Hukumar Roni A Jihar Jigawa Dr. Abba Ya’u A Shekara 1
A yayin da Dr. Abba Ya’u yake cika shekara ɗaya da ‘yan watanni a cikin office na shugaban ƙaramar hukumar Roni a jihar Jigawa, mun waiwayi waɗansu ɓangarori na ayyukan…
Ɗaliban Ƙaramar Hukumar Dala Da Gwamnatin Kano Za Ta Tura Manyan Jami’o’i Na Cikin Gida Da Ƙasashen Waje Karatun Digiri Na Biyu, Sun Yi Taron Nuna Godiya
Daga Ibrahim Muhammad Ɗalibai ‘yan asalin ƙaramar hukumar Dala da za su tafi karatu manyan jami’o’i a ciki da wajen ƙasar nan da gwamnatiin jihar Kano ta ɗauki nauyinsu sun…
















