Babbar matatar man fetur da ke cibiyar kasuwancin Nijeriya ta fara aiki da sanyin safiyar Juma’a. Hakan ya biyo bayan isar da danyen mai ganga miliyan shida ga matatar. Duk…
Matatar man Najeriya da ke birnin Fatakwal ta fara aikin da jami’ai suka ce na gwaji ne, bayan da ta fara tace danyan man da kamfanin kula da albarkatun man…
‘Yan ta’adda sun jefa masu amfani da wutar lantarki a jihohin Yobe da Borno cikin duhu bayan sun jefa bama-bamai sun lalata turakun wutar lantarki a jihohin. Kamar yadda…
Gwamna Dauda Lawal ya jajanta wa al’ummomin da hare-haren ‘yan bindiga ya shafa a baya-bayan nan, ya kuma yaba wa sojoji bisa kokarinsu. Akwai rahotanni masu kyau da yawa…
Daga Mukhtar Yakubu A ranar asabar 9 ga Disamba 2023 aka yi bikin karramawa na Zuma Film Festival Award wanda NFC wato Nigerian Film Corporation suka saba yi duk shekara…
Daga Hussaini Yero Kwamitin zagayan gari na Maulidin Annabi (saw) na Funtuwa da kewaye ya kai ziyara ga Majinyata da ke kwance a Asibitin Dandutse da Karamin Asibitin Funtua ya…





