Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa gwamnati tana kawo abubuwa na ci gaba a ko’ina, amma al’umma ne suke lalata su, hatta tituna ma fasawa ake, wuta da ruwa ba…
Daga Ibrahim Muhammad Tsofaffin ɗalibai na makarantar Firamare ta Ƙofar Nassarawa, sun gudanar da taron cika shekaru 65 da kafa makarantar. Taron ya gudana ne a harabar makarantar da ya…
Daga Ibrahim Muhammad Dakta Abdulmalik Isa Abdullahi Ɗan’Iyan Okene, ɗaya daga cikin waɗanda suka samar da Jami’a mai zaman Kanta ta Capital City da ke Kano, ɗaya daga tsofaffin ɗaliban…
Daga Ibrahim Muhammad. A ƙoƙarinsa na bunƙasa harkar noma a tsakanin al’ummar mazaɓarsa Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. Hassan Husaini Tudun Wada ya ƙaddamar da rabon…
Daga Ibrahim Muhammad Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA) ta ƙasa reshen jihar Kano, ta yi nasarar daƙile hada-hadar ƙwayoyi da sauran kayan maye a faɗin jihar Kano.…
Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar tsaffin ɗalibai na makarantar Firamare ta masallaci ‘yan aji na 88, sun gudanar da taro a karo na farko tun bayan gama makarantar. Taron da aka…
Daga Ibrahim Muhammad Ɗan majalisar jiha mai wakiltar ƙaramar hukumar Nasarawa, Hon. MB. Aliyu ya tallafa wa kiristoci iyayen marayu da kayan abinci domin su sami yin bukin Kirsimeti da…
Daga Ibrahim Muhammad An yaba wa shugaban ƙasa Ahmad Bola Tunubu da shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa bai wa jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa an sami gagarumar nasara da habɓakar cigaban kasuwar hada-hadar wayoyi ta Farm Centre a ƙarƙashin jagorancin zaɓaɓɓen shugaban kasuwar, Ambasada Jamilu Bala Gama. Da…
Daga Abubakar Rabilu Gombe Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana damuwarsa game da ƙarancin haihuwar da ake yi a cibiyoyin kiwon lafiya a Jihar…





