Daidaita Jinsin Mata : PAN Takarama Matar Gwamnan Zamfara Da Lanbar Yabo

Daga Hussaini Yero, Funtua Uwargidan Gwamnan jihar Zamfara, Hajiya Huriyya Dauda Lawal ta karbar lambar yabo karo na biyu daga kungiyar Peace Ambassadors Network ta Najeriya.sakamakon fice wajan kulawa da…

Manoma zasu amfana da tallafin $25, 000 a Nasarawa

Daga Zubairu Lawal Lafai Kungiyoyin Manoma a jihar Nasarawa zasu amfana da tallafin dalan Amurka 25,000 domin bunqasa harkan Noma a fadin jihar. Da yake jawabi Gwamnan Jihar Nasarawa Injiniya…

Shekara Ɗaya A Ofis: Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Muhimman Ayyuka A Wasu Ƙananan Hukumomin Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Ƙananan Hukumomin Gummi, Bukkuyum da Maru. Gwamnatin jihar ta zayyana jerin ayyuka da aka fi sani da ‘Ayyukan…

TSARO A ZAMFARA: JADAWALIN IRIN ƘOƘARIN DA GWAMNA DAUDA LAWAL YA YI CIKIN SHEKARA ƊAYA

29 may 2023A wannan rana ne aka rantsar da Dauda Lawal a matsayin Gwamnan Jihar Zamfara Yuni 1, 2023A wannan rana, Gwamna Dauda Lawal a matsayin sabon gwamna, ya amshi…

Gwamnan Zamfara Ya Yabawa Sojoji Akan Kokarinsu

A ranar Alhamis ne gwamnan ya jagoranci zaman Majalisar Tsaro ta Jihar Zamfara a fadar gwamnati da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun…

Gwamnatin Zamfara Ta Raba Abinci Ga Magidanta

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Raboon Kayan Abinci Ga Magidanta A Zamfara Gwamna Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon tan 42,000 na kayan abinci daban-daban ga marasa galihu a Zamfara.…

Nijeriya Za Ta Daina Shigo Da Man Fetur Daga Waje – Dangote

Matatar man Dangote da ke jihar Legas a Najeriya ta ce kasar za ta daina sayen man fetur daga waje a watan Yuni, lokacin da matatar za ta fara aiki.…

Ba A Sace Mutum 500 Ba A Zamfara -Hedikwatar Tsaro

Hedikwatar tsaro ta ƙasar nan (DHQ) ta bayyana cewa tana samun gagarumar nasara a yaƙin da ta ke yi da ‘yan bindiga a jihar Zamfara, inda kuma ta musanta jita-jitar…

Tumburkai Ne Zai Yi Wa PDP Takarar Shugaban Ƙaramar Hukumar Dandume, Katsina

A ranar Laraba, 15 ga Mayu, 2024, Abdullahi Usman Tumburkai ya yi nasarar lashe zaben fid da gwani na takarar shugabancin karamar hukumar Dandume a jihar Katsina da ke tafe…

Gwamnan Zamfara Ya Cira Wa Jami’an Tsaro Hula, Ya Jajanta Wa Jama’a

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjna wa ƙoƙarin jami’an tsaro na haɗin gwiwa game da sabbin hare-hare da nasarorin da su ke samu a kan ‘yan bindiga a jihar.…