Gwamnan Zamfara Ya Biya Garatutin Biliyan 4 Ga Tsoffin Ma’aikatan Jihar

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya biya tsofaffin ma’aikatan jihar bashin haƙƙoƙin su na barin aiki, wato Garatuti, wanda suka biyo tun na shekarar 2011, kuɗaɗen da suka haura Naira…