Kafa domin labarai
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sake jaddada aniyar gwamnatin sa ta inganta rayuwar ma’aikatan jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne wurin gagarumin taron ranar ma’aikata, wanda aka saba gudanarwa…