EFCC Ta Gurfanar Da Wasu Mata 4 Bisa Zargin Kawo Cikas A Shari’a

Daga Hadi Bawa Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta gurfanar da wasu mata hudu a gaban mai shari’a A.A Bello bisa zargin kawo…

Zamu Inganta Rayuwar Ma’aikatan Zamfara – Dauda Lawal

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya sake jaddada aniyar gwamnatin sa ta inganta rayuwar ma’aikatan jihar. Gwamnan ya bayyana haka ne wurin gagarumin taron ranar ma’aikata, wanda aka saba gudanarwa…