Matasan PDP Na Arewa Sun Amince Da Shugabancin Damagun
Daga Ibrahim Muhammad Kano Matasan PDP na jihohi 19 na Arewacin Nijeriya sun jaddada goyon bayansu ga shugaban jam’iyyar PDP Iliya Umar Damagun. Wannan na ƙunshe na cikin wata sanarwa…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa Gwamna Godwin Obaseki kan yadda ya kawo sauyi da kuma ƙudirinsa na inganta fannin kiwon lafiya na Jihar Edo. Gwamnan ya kasance…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Ajiyar Kano Sarkin Fulanin Shanono, Alhaji Ja’afar Muhammad Shanono ya ce za su ci gaba da ba da gudunmawa kamar yadda ya saba a mahaifarsa ta…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Muƙaddashin Kwamishina mai kula da tsare-tsare na hukumar FCCPC na ƙasa, Dakta Adamu Abdullahi Sa’in Jama’are ya bayyana cewa duk da hukumar ba ta ƙayyade farashi…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Sarkin Yamman Kano Alhaji Abdullahi Sarki Muhammad ya bayyana godiya bisa dama da Allah ya ba shi aka zaɓe shi a cikin mutane da yawa ba…
Daga Ibrahim Muhammad Kano. Shugaban hukumar amintattu na fansho na jihar Kano, Alhaji Habu Muhammad Fagge ya bayyana Sanata Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso jagoran Kwankwasiyya da cewa tsayayyen mutum ne…
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya yaba wa Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal bisa jajircewarsa da ci gaba da bayar da goyon baya ga ayyukan soji a jihar. A ranar…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina Dikko Umar Raɗɗa sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro Badaru Abubakar da mai bai wa shugaba ƙasa shawara…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Matasan PDP na jihohi 19 na Arewacin Nijeriya sun jaddada goyon bayansu ga shugaban jam’iyyar PDP Iliya Umar Damagun. Wannan na ƙunshe na cikin wata sanarwa…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Wasu gungun matasa da ake kyautata zaton ɓarayi ne da ‘yan daba, sun auka wa tawagar ɗan takarar neman shugaban ƙaramar hukumar Birnin Kano da kewaye,…
Daga Ibrahim Muhammad Kano Mai martaba sarkin Kano, Malam Muhammad Sanusi II ya naɗa Alhaji Auwalu Mudi Yakasai sakataren kungiyar kwadago na jihar Kano a matsayin Ɗanmalikin Kano. Da yake…






