Tsohon Kwamishinan Kwankwaso Ya Zama Sabon Shugaban PDP
Daga Ibrahim Muhammad Kano Tsohon Kwamishinan Noma a zamanin mulkin Kwankwaso karo na farko. Hon.Yusuf Ado Kibiya ya zama sabon shugaban jam’iyyar PDP na jihar a sakamakon zaɓe da aka…
Zamuyi aiki kafada da kafada da Gwamnatin tarayya dana jihoh – ALGON
Daga Zubairu Lawal Sabon Shugaban Kungiyar ALGON ta kasa Hon. Bello Lawal yayi alkawarin yin aiki kafada da kafada da Gwamnatin tarayya dana jihahohi . Sabon Shugaban yayi kira ga…
















