Gwamna Lawal Yayi Alhinin Kashe Askarawan Zamfara

A Talatar nan ne Gwamna Dauda Lawal ya yi ta’aziyya, tare da nuna alhinin kwanton ɓaunar da aka yi wa dakarun Askarawan Zamfara na ‘Community Protection Guards’, inda aka kashe…

Ɗaruruwan ‘Yan APC Sun Koma NNPP A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Alhaji Abubakar Lawan Jinjiri shugaban jam’iyyar NNPP na ƙaramar hukumar Ƙiru ya bayyana cewa ɗaruruwan magoya bayan ‘yan jam’iyyar APC ne suka dawo jam’iyyar su ta…