Gwamnan Jihar Edo Ya Sha Yabo Daga Gwamna Dauda Na Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya yaba wa Gwamna Godwin Obaseki kan yadda ya kawo sauyi da kuma ƙudirinsa na inganta fannin kiwon lafiya na Jihar Edo. Gwamnan ya kasance…