Kwamishinan lafiya Na Jihar Kano Ya Yaba Wa Shugabanni Ƙananan Hukumomin Ajingi, Gaya, Wudil Kan Nasarar Rigakafin Shan-Inna

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya nuna gamsuwa da yadda shirin rigakafin shan-inna yake tafiya a ƙananan hukumomin Ajingi, Gaya da Wudil.…

Matasan Arewa Na APC Sun Yaba Wa Tinubu Kan Sakin Yaran Da Ake Tsare Da Su

Daga Ibrahim Muhammad APC Arewa Youths Merger Group ta yaba wa shugaban ƙasa Ahmad Bola Tunubu bisa kaɓar ƙorafinsu da kira da suka yi masa a kan ya sa a…

Lokaci Ya Yi Da ‘Yan Nijeriya Za Su Sake Gwada PDP Don Ta Dawo Musu Da Walwala -Alhaji Dandago

Daga Ibrahim Muhammad Kano An yi kira ga al’ummar Kano da ƙasar nan su yi karatun ta-natsu su sake jarraba jam’iyyar PDP domin za ta dawo musu da walwala da…