Nan Gaba Kaɗan Jami’armu Za Ta Shiga Harkokin Kasuwanci -Dakta Naja’atu Bala

Daga Ibrahim Muhammad anajan daraktan ta kamfanin tuntuɓa na Jami’ar Khalifa Isyaka Rabi’u da ke Kano, Dokta Naja’atu Bala Rabi’u ta ce, an buɗe kamfanin ne domin saye da sayarwa…

Jami’ar KHAIRUN Wani Ɓangare Ne Na Ayyukan Marigayi Khalifa Isyaka Rabi’u -Farfesa Abdulrashid Garba

Daga Ibrahim Muhammad, Kano “Jami’ar Khalifa Isyaka Rabi’u an samar da ita ne bisa tunanin Khalifan Tijjaniyya marigayi Sheikh Isyaka Rabi’u ne, wanda shi ne ya ƙirƙiro ta ta zama…

Bankin NEXIM Na Da Kyakkyawar Alaƙa Da ‘Yan Kasuwa -Tajuddeen Yakub

Mataimakin shugaban reshen bankin NEXIN na jihar Kano, Tajuddeen Yakub ya bayyana farin cikinsa bisa karamawar da majalisar bunƙasa ƙananan masana’antu da sana’o’i Kano Council of Traders And Entrepreneurs (KASCOTE)…

Sheikh Jingir Ya Buƙaci Matasa Su Dage Da Neman ilimi

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban ƙungiyar Izala na ƙasa, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi kira ga al’umma musamman matasa su dage a kan neman ilimi na addini da na sana’a…

GWAMNA DAUDA LAWAL YA AMINCE ƘARIN ALBASHIN WATA ƊAYA GA MA’AIKATAN ZAMFARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da biyan ƙarin albashin wata ɗaya ga ma’aikatan gwamnatin Jihar.Shugaban ma’aikata na jihar Zamfara ne ya sanar da hakan a wata takardar sanarwa…

‘Yan Ajin Shari’a Na 1999 Sun Kai Wa Kwalejin AKCLIS Ɗaukin Gaggawa

Daga Ibrahim Muhammad Tsofaffin ɗaliban ajin nazarin shari’a na shekara ta 1999 na Kwalejin nazarin shari’a na Aminu Kano AKCLIS sun bayar da gudunmuwar ₦5,000,000 ga uwar ƙungiyar a yayin…

Bai Dace Ba Al’umma Ta Riƙa Lalata Kayan Gwamnati -Dakta Ƙofar

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana cewa gwamnati tana kawo abubuwa na ci gaba a ko’ina, amma al’umma ne suke lalata su, hatta tituna ma fasawa ake, wuta da ruwa ba…

A Shirye Muke Mu Amshe Mulki A Hannun APC A 2027 -Shugaban PDP Iyali Ɗaya

Daga Ibrahim Muhammad Shugaban PDP ‘Iyali Ɗaya’ na ƙasa, Ambasada Abdurrahman Mansur Salga Mai Nasara’ Dala, ya karrama sabbin zaɓaɓɓun shugabannin jam’iyyar PDP na ƙaramar Hukumar Dala da na mazaɓun…

Tsaffin Ɗaliban Firamaren Ƙofar Nasarawa, Kano Sun Gudanar Da Taro

Daga Ibrahim Muhammad Tsofaffin ɗalibai na makarantar Firamare ta Ƙofar Nassarawa, sun gudanar da taron cika shekaru 65 da kafa makarantar. Taron ya gudana ne a harabar makarantar da ya…

Zan Cigaba Da Ba Da Gudunmuwa Ga Firamaren Ƙofar Nasarawa -Shugaban Jami’ar Capital City

Daga Ibrahim Muhammad Dakta Abdulmalik Isa Abdullahi Ɗan’Iyan Okene, ɗaya daga cikin waɗanda suka samar da Jami’a mai zaman Kanta ta Capital City da ke Kano, ɗaya daga tsofaffin ɗaliban…