Manufarmu Kyautata Haɗa Kan Hausawa A Duniya -Dakta Muhammad Sa’id

Daga Ibrahim Muhammad Gidauniya Hausa da haɗin kan Hausawan Duniya Charity ƙarƙashin jagorancin shugabanta na duniya, Dakta Muhammad Sa’id ta gudanar da taron bayar da muƙamai da shaida ga wasu…

Ambasada Hajiya Samira Bala Usman Ta Zama Tauraruwar Hausa

Daga Ibrahim Muhammad Sakamakon kyakkyawar shaida ta irin ɗimbin gudunmuwa da take bayarwa, Gidauniyar Hausa da haɗin gwiwar Hausawan Duniya Charity, ta tabbatar da Ambasada Hajiya Samira Bala Usman a…

Babu Wata Matar Da Aka Gurfanar Saboda Wai Ta Zama Kirista, Inji Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta ƙaryata wani labari da ke ikirarin cewa wata Musulma da ta zama Kirista a jihar, Zainab, za ta gurfana a gaban Kotun Shari’ar Musulunci a ranar…

AVM Ibrahim Umar Ya Zama A Matsayin Sabon Kwamishinan Tsaro Na Jihar Kano

Daga Ibrahim Muhammad Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya rantsar da AVM Ibrahim Umar mai ritaya a matsayin sabon Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida. Gwamnan ya yi…

Me Ya Sa Hukumar tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Dakatar Da Nuna Finafinan Hausa 22 Masu Dogon Zango?

Daga Ibrahim Muhammad Hukumar tace  finafinai ta jihar Kano ta dakatar da nuna wasu manyan finafinan guda 22 masu dogon zango. Shugaban Hukumar, Abba El-mustapha ne ya bayyana hakan a…

Rabon Motoci: Gwamnan Zamfara Ya Yaba Wa Hon. Adamu Mai Palace.

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jinjina wa ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Mazabar Gusau/Tsafe, Hon. Kabiru Amadu ‘Mai Palace,’ bisa samar da romon Dimokraɗiyya ga al’ummar Mazabar sa. A…

Babban Asibitin Anka Ya Sami Tagomashin Gwamna Lawal

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Gyararren Babban Asibitin Anka, Ya Tabbatar Wa Mutanen Zamfara Samun Nagartaccen Kiwon Lafiya Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya tabbatar wa al’ummar Zamfara ƙudurin gwamnatinsa…

Cibiyar BGHP Da Haɗin Gwiwar Babban Sakataren Ma’aikatar Jinƙai Na Tarayya Adamu Ƙofar Mata Sun Raba Kekunan Guragu 100 A Kano

Daga Ibrahim Muhammad Kano Babban Sakataren Ma’aikatar Jinkai na Tarayya, Alhaji Adamu Ƙofar Mata tare da haɗin gwiwar Beautiful Gate Handicapped People’s Centre Jos, sun raba kekunan guragu ga mutane…

GWAMNA LAWAL YA ƘADDAMAR DA RUKUNIN SAKATARIYAR JIHAR ZAMFARA DA AKA GYARA

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada cewa burin gwamnatinsa na sake fasalin ayyukan gwamnati ya wuce samar da ababen more rayuwa kaɗai. Gwamnan ya ƙaddamar da ginin ‘C’ da…

Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Makarantar Larabci Ta Mata Da Aka Gyara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci ma’aikatar ilimi da hukumomin da shugabannin makarantu su mayar da hankali wajen kula da kayayyakin da aka gyara na dukkannin makarantun gwamnati. A…