Sanata Barau Ya Kai Ziyarar Jaje Kasuwar Farm Centre, Kano, Ya Ba Su Tallafin Miliyan 200
Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya kai ziyara kasuwar wayoyi ta Farm Centre da ke Kano ya jajanta wa ’yan kasuwar game da gobara…







