Abin Da Ya Sa Muke So Sanata Barau I Jibrin Ya Zama Gwamnan Kano -Hon. Kabiru Makoɗa
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana shekaru biyu na mulkin Bola Ahmad Tunibu a matsayin alkhairi ga Kanawa, duk da ba su da gwamnatin jiha, amma sun fi masu gwamnatin walwala.…







