Shekaru 2 A Mulkin Kano: ‘Mun Gamsu Da Kamun Ludayin Gwamna Abba Kabir Yusuf’
Daga Ibrahim Muhammad Mataimakin shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Talban Panshekara, Hon. Isyaku Yahaya ya bayyana shekaru biyu da rantsar da zaɓaɓɓen Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf…
Shekaru 26 Na Mulkin Dimakraɗiyyar a Nijeriya Ya Zo Da Nasarori -Hon. Haruna Kabiru
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana dawowar tsarin damokraɗiyya a ƙasar nan a shekaru 26 da cewa akwai nasarori da aka samu da kuma ɗimbin ƙalubale. Ɗaya daga cikin matasan ‘yan…








