Daga Ibrahim Muhammad Gwamnatin jihar Kano ta gabatar da muhimman buƙatu ga Kwamitin Majalisar Wakilai na gyaran kundin tsarin mulkin ƙasa, ciki har da buƙatar ƙirƙirar sabuwar jiha daga cikin…
Daga Wakilinmu Majalisar Matasan Afrika Don Zaman Lafiya da aka fi sani da African Youth Assembly for Peace (AYAP), ta karrama manajan daraktan Kamfanin Sadex Engineering Nigeria Limited, Injiniya Iliyasu…





