Alhaji Aminu Ɗantata Ya Yi Hidima Da Arziƙinsa Ga Al’umma Tsakaninsa Da Allah -Abubakar Nuhu Ɗanburan

Daga Ibrahim Muhammad “Wannan rashi da aka yi na Alhaji Aminu Ɗantata rashi ne babba na Uba, shugaba abin alfahari gare mu ba rashi ba ne da jihar Kano ta…

Ministan Gidaje Ata Ya Nemi Iyayen Ɗaliban Makarantar Thimarul Ƙur’an Tahafizu Fagge Su Riƙa Biyan Haƙƙoƙin Makarantar Yadda Ya Dace

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga iyaye su cigaba da jajicewa su wajen sauke nauyin haƙƙin biyan kuɗin wata wata da na zangon karatu a makarantar Thimarul Qur’an Tahfizul…

IƘIRARIN ƘARYA: Yadda ’Yan Bindiga Suka Tilasta Wa Wasu Amsa Wai Su ’Yan Uwan ​​Gwamnan Zamfara Ne

Biyo bayan farmakin da jami’an tsaro na haɗin gwiwa da Askarawan Zamfara suka kai, ’yan bindigar da ke barna a yankin Arewa maso Yamma sun yi amfani da farfaganda don…

Askarawan Zamfara Sun Kashe Kacalla Ɗanbokolo Ubangidan Turji

Askarawan Zamfara Sun Kashe Riƙaƙƙen Ɗan Bindiga, Kacalla Ɗanbokolo Ubangidan Turji Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar da kisan riƙaƙƙen ɗan bindiga, Kachalla Ɗanbokolo da ya addabi wasu yankunan jihar. Mai…

Rasuwar Alhaji Aminu Dantata: ‘Yan Kasuwa Mun Yi Babban Rashin Mai Shige Mana Gaba -Alhaji Ibrahim Ɗanyaro

An bayyana rasuwar hamshaƙin ɗan kasuwa, Dattijo a jihar Kano da ƙasa baki ɗaya, Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata da cewa babban rashi ne ba kawai ga al’ummar jihar Kano ko…

An Ƙaddamar Da Gasar Kacici-Kacicin Kimiyya da Fasaha Ta Abba Gida-Gida

Daga Ibrahim Muhammad An soma gudanar da gasar kacici-kacici ta ‘yan makarantun Kimiyya da Fasaha na jihar Kano ta Abba Gida-Gida da aka ƙaddamar a ɗakin taro na gidan gwamnati…

Al’umma Su Dage Da Yi Wa Ƙasa Addu’a Kan Halin Tsanani Da Ake Ciki -Hon. Aqibu Sani Nabayye

Daga Ibrahim Muhammad An yi kira ga al’umma su dage wajen cigaba da yi wa ƙasar nan addu’a a wannan sabuwar shekarar Musulunci da muka shiga a kan Allah ya…