Ƙananan ‘Yan Kasuwar Dandalin Fagge, Kano Na Fargabar Rasa Rumfunansu

Daga Ibrahim Muhammad Ƙananan ‘yan kasuwar da ke gudanar da harkokinsu a Dandalin Fagge suna cikin fargabar tashinsu daga wajen da suke gudanar da kasuwancinsu da ƙaramar hukumar Fagge take…

Za A Yi Taron Tantance Jaruman Fim Ɗin Ƙwaryar Sama A Kano

DAGA MUKHTAR YAKUBU Idan Allah ya kaimu gobe Alhamis 10 ga Yuli za a yi taron tantance Jaruman da za fito a sabon ɗin Ƙwaryar sama wanda za a fara…

Ko Taron Zauren ‘Yan Takarar Majalisar Tarayya A PDP A Kano Zai Haifar Da Ɗa Mai Ido?

Daga Ibrahim Muhammad Mambobin jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kano, sun bayyana ranar da ‘yan takarar majalisar wakilai ta tarayya da na jiha a zaɓen shekarar 2023 ƙarƙashin tutar…

Na Biya Bashin Fansho Da Garatuti Na Shekara 14 Inji Gwamna Lawal

Na Biya Bashin Garatutin Naira Biliyan 13.6 Da ’Yan Fanshon Zamfara Ke Bi Tun 2011, Inji Gwamna Lawal Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana jin daɗinsa na biyan bashin…

Aminu Ɗantata Mutum Ne Mai Taimako Wanda Ba Ya Ƙyamar Jama’a -Batista Ismail Ahmad

Daga Ibrahim Muhammad An bayyana Alhaji Aminu Ɗantata da Uba ne jagora ne nagari abin koyi. Barista Isma’il Ahmad, shugaban Presidential Compressed Natural Gas Initiative (PCNGi),wanda Mustapha Ali Inda Awa…

Marigayi Aminu Ɗantata Ya Ba Da Gudunmawa Sosai Wajen Inganta Tsaro -AIG Garba Ahmad

Daga Ibrahim Muhammad “Wannan babban rashi da muka yi na ƙasa baki ɗaya maye gurbinsa zai wahala. Marigayi Aminu Ɗantata mutumin kirki ne mai taimakon jama’a, in ji Mataimakin Sufeto…

Majalisar Hafizan Alƙur’ani Sun Gudanar Da Addu’o’i Ga Marigayi Alhaji Aminu Ɗantata

Daga Ibrahim Muhammad Majalisar Hafizan Alƙur’ani mai girma ta Nijeriya ƙarƙashin shugabanta, garkuwan Alƙur’ani, Malam Yusuf Hamza Yusuf Abu Abdul Majid, sun gudanar da saukar karatun Alƙur’ani mai girma na…

Mun Ji Daɗi Da Allah Ya Cika Wa Alhaji Aminu Ɗantata Burinsa -Bichi

Daga Ibrahim Muhammad Rashin da aka yi na Alhaji Aminu Ɗantata ba na iyalinsa ba ne kawai na al’umma ne, domin mutum ne mai taimakawa da son ganin ‘yan kasuwa…

‘Yan Kasuwa Ba Mu Taɓa Zuwa Gaban Aminu Ɗantata Da Matsala Bai Wuce Mana Gaba An Warware Ta Ba -Hamisu Rabi’u Jingau

Daga Ibrahim Muhammad Kano An bayyana rashin fitaccen ɗan kasuwa, Alhaji Aminu Ɗantata da cewa ba rashi ne ga al’ummar jihar Kano ko Arewa ko Nijeriya kaɗai ba, rashi ne…

Zamfara Babban Wuri Ne Na Aikin Noma Mai Amfani Da Hasken Rana, Inji Gwamna Lawal

Gwamna Dauda Lawal ya bayyana cewa Jihar Zamfara na cin gajiyar tsananin hasken rana a duk shekara, inda ya sanya ta a matsayin wurin da ya dace da gonaki masu…