Daga Ibrahim Muhammad “Marigayi Galadiman Kano mutum ne mai haƙuri, juriya da iya danne ɓacin ransa.” Tsohon mataimakin Gwamnan jihar Kano, tsohon ƙaramin ministan gidaje, Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo ne…
Daga Ibrahim Muhammad An bayyana rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Sanusi Abbas da cewa jihar Kano ta yi babban rashi na Uba, Basarake Jagora. Hon. Usman Bala ne ya bayyana hakan…
Daga Ibrahim Muhammad Babban Daraktan Gudanarwa na Tashar Tsandauri ta Dala, Alhaji Ahmad Rabi’u ya bayyana marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi da cewa mutum ne mai haƙuri, tawakkali da…
Daga Khalid Idris Doya A wani ibtila’in da ya faru a ranar Idi a jihar Gombe, wasu ƙananan yara biyu (mata) sun rasa rayukansu a babban filin Idin Gombe biyo…
Daga Ibrahim Muhammad Jaridar Madubin Arewa ta karrama shugaban kamfanin HAY Synergy Link da ke Rimin Gata a jihar Kano, Alhaji Hudu Yakub Senior Rimin Gata bisa irin gudunmwa da…
Daga Ibrahim Muhammad Bisa la’akari da irin gudunmuwa da kamfanin Mai Sango Welding and Construction Company, yake wajen koya wa matasa sana’o’in hannu, jaridar Madubin Arewa ta karrama shugaban kamfanin,…
Daga Ibrahim Muhammad Ƙungiyar Lauyoyi ta Nijeriya jihar Kano reshen Ungogo ta nuna mutuƙar damuwarta da yin Allah-wadai bisa kisan gilla da aka yi wa matafiya da suke wucewa ta…
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi kira ga al’ummar jihar Zamfara da su rungumi haɗin kai da zaman lafiya. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala…
Daga Ibrahim Muhammad A cigaba da ayyukan tallafawa cigaban al’umma da Gidauniyar TAMALAM ƙarƙashin jagorancin Injiniya Dakta Saleh Musa Wailare take a fannoni daban-daban musamman a ƙananan hukumomin Ɗanbatta da…
Gidauniyar Aliko Ɗangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka ƙaddamar a ranar Alhamis, ta ware kuɗi kimanin Naira Biliyan16 domin tallafa…





