BARAU JIBRIN: METHODICALLY DECIMATING THE KWANKWASSIYA EMPIRE…

…The recent massive decamping of their adherents to Apc is a clear signal that the ship is slowly wrecking. By Concern Citizen A tantalizing and splendid scenario is recently unfolding…

BARAU’S TOUCH ON THE BUTTON BRIGHTENS THE NORTH FROM BLACKOUT…

…A giant stride that led to a sudden dead of the catastrophic calamity. By Shariff Aminu Ahlan The power outage that led to devastating impact in the Northern part of…

Bankin Keystone Ya Yi Jinjina Ga Gwamnan Zamfara

Bankin Keystone ya jinjina wa namijin ƙoƙarin Gwamna Lawal wajen samar da manyan abubuwan more rayuwa ga al’ummar Jihar Zamfara. Manajan Daraktan Bankin, Hassan Imam ne ya jagoranci manyan jami’an…

Kwamishinan lafiya Na Jihar Kano Ya Yaba Wa Shugabanni Ƙananan Hukumomin Ajingi, Gaya, Wudil Kan Nasarar Rigakafin Shan-Inna

Daga Ibrahim Muhammad Kano Kwamishinan Lafiya na Jihar Kano, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya nuna gamsuwa da yadda shirin rigakafin shan-inna yake tafiya a ƙananan hukumomin Ajingi, Gaya da Wudil.…

Matasan Arewa Na APC Sun Yaba Wa Tinubu Kan Sakin Yaran Da Ake Tsare Da Su

Daga Ibrahim Muhammad APC Arewa Youths Merger Group ta yaba wa shugaban ƙasa Ahmad Bola Tunubu bisa kaɓar ƙorafinsu da kira da suka yi masa a kan ya sa a…

Lokaci Ya Yi Da ‘Yan Nijeriya Za Su Sake Gwada PDP Don Ta Dawo Musu Da Walwala -Alhaji Dandago

Daga Ibrahim Muhammad Kano An yi kira ga al’ummar Kano da ƙasar nan su yi karatun ta-natsu su sake jarraba jam’iyyar PDP domin za ta dawo musu da walwala da…

Babu Sauran Cire-Ciren Kudin Da Ba Sa Bisa Ka’ida A Albashi Ma’aikatan Zamfara

Gwamna Lawal Ya Haramta Cire-ciren Kuɗi Ba Bisa Ƙa’ida Ba Daga Albashin Ma’aikatan ZamfaraGwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayar da umurnin dakatar da duk wani nau’in cirar kuɗi ba…

Jadawalin Budgit Na 2024: Jihar Zamfara Ce Kan Gaba Wajen Tattara Kuɗaɗen Shiga Na Cikin Gida A Nijeriya

An sanya Jihar Zamfara a matsayin jihar da ke kan gaba a cikin Ayyukan Tattara Kuɗaɗen Shiga na Cikin Gida a Nijeriya (IGR) a kan rukunin A.A wani rahoton wata…

Gwamnatin Zamfara Ta Kafa Kwamitin Warware Matsalolin Daliban Jihar Da ke Karatu Kasashen Waje

A ranar 29 ga watan Mayun 2023 Gwamna Dauda Lawal ya karɓi jagoranci a hannun gwamnatin da ta kasa biyan kuɗaɗen jarabawar ɗalibai har na shekaru uku, wanda hakan ya…

‘Ya Kamata Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Lura Da Gudunmawar Ambasada Yusuf Darma’

Daga Ibrahim Muhammad Kano Jama’a da dama musamman a ƙaramar hukumar Birnin Kano da sauran wasu daga ƙananan hukumomin a Kano ta Tsakiya na yaba wa irin gudunmawar da Ambasada…