An Kashe Fiye Da Yaran Turji 100 – Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Zamfara Ta Tabbatar Da Kashe Manyan Yaran Bello Turji Fiye Da 100 A wani ƙoƙari na murƙushe ta’addanci da Gwamna Dauda Lawal yake yi, Gwamnatin Jihar Zamfara ta tabbatar…

WAKILCI A MAJALISAR TARAYYA: Yadda Batista Muhammad Bello Ya Kawo Gagarumin Sauyi Cikin Shekara 2 Ga Al’ummar Fagge

Daga Ibrahim Muhammad Muhammad Bello Shehu Fagge lauya ne mai kwazo kuma mutum ne mai kishi da son ganin cigaban al’umma musamman matasa wajen dogaro dakai da kuma neman Ilimi…

Hon. Muhammad Hassan Ya Gode Wa Al’ummar Da Suka Halarci Ɗaurin Auren ‘Ya’yansa

Daga Ibrahim Muhammad Ɗimbin al’umma ne daga sassa daban-daban suka halarci ɗaurin auren ‘ya’yan Kwamishina na ɗaya a Hukumar Amintttattu na Asusun Fansho na jihar Kano, Hon. Hassan Muhammad Amin…

Za A Binne Marigayi Aminu Ɗantata A Birnin Madina

Daga Ibrahim Muhammad A wani labari da muka samu an bayyana cewa Iyalan marigayi Alhaji Aminu Alassan Ɗantata sun shaida cewa marigayin ya bar musu wasiyyar cewa duk lokacin da…